Isa ga babban shafi
Najeriya-Saudiya

Iftila'in Saudiya ya ritsa da Mahajattan Najeriya

Hukumar aikin Hajji ta Najeriya ta tabbatar da mutuwar wasu 'yan Kasar guda 6 cikin Mahajjatan 107 da suka rasu sakamakon hadarin rikitowar karafan fadada gini masallacin ka’aba da ke Saudiya.  

Mahajatta Najeriya
Mahajatta Najeriya REUTERS/Darren Whiteside
Talla

Hukumar ta ce cikin wadanda suka muta akwai dan jihar kaduna guda Adamu Kargi.

Sai kuma wasu Maniyatta mata 4 'Yan jihar Gombe, da dan jihar katsaina guda, yayin da kuma wasu 3 suka  samu munanar rauninka.

A dai ci gaba da bincike domin gano ko akwai wasu kuma da hatsarin ya ritsa da su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.