Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Sharhi kan batutuwan da Buhari ya zayana a Ziyarar sa zuwa Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin mu zagaya duniya da kan mayar da hankali kan batutuwan da suka fi daukar hankula jama'a a sassa daban-daban na dunuya, a wannan lokaci ya duba me mashaharta ke cewa bayan kammala ziyarar Buhari a Amurka, musamman kan batutuwan da ya gabatar acan na kawo sauyi a Najeriya.Toh sai dai shirin ba wai a Najeriya kawai ya tsaya ba akwai labarin ziyarar shugaban kasar Amurka Barack Obama a gabashin Afrika........a yi sauraro lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari lokacin isar sa Washington DC
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari lokacin isar sa Washington DC saharareporters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.