Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Halin da democradiyyar Nigeria ke ciki

Wallafawa ranar:

Democradiyya a Nigeria na fuskantar matsala, sakamakon gurin wasu ‘yan siyasa na ganin sun karbi madafun iko a kasar.A jamahuriyar Niger, a cikin mako mai karewa aka yi bukin samun ‘yancin kan kasar.Wadannan sune batutuwan da shirin zai duba a wannan lokacin, tare da Abdoulaye Issa.Ayi saurare lafiya. 

Shugaban hukumar Zaben Najeriya attahiru Jega
Shugaban hukumar Zaben Najeriya attahiru Jega Bizwatch
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.