Colombia
Gwamnatin Colombia da ‘Yan tawayen FARC sun cim ma yarjejeniyar mallakar filaye
Gwamnatin Colombia da ‘Yan tawayen FARC sun cim ma yarjejeniyar sabunta dokar mallakar filiye, daya daga cikin muhimmin batutuwan da zai iya kawo karshen rikicin kasar tsawon shekaru da dama.
Wallafawa ranar:
Talla
Bangarorin biyu sun cim ma yarjejeniya akan wadanda suka rasa filiyensu za’a biya su kamar yadda mai shiga tsakanin sasantawar Carlos Fernandez de Cossio na Cuba ya bukata.
Izuwa yanzu tattaunawar ta fi mai da hankali ne kan yarjejeniyar Havana wacce ta fi karkata a kan batun filaye.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu