Isa ga babban shafi
Najeriya

Dokubo ya yi watsi da barazanar MEND ga Musulmin Najeriya

Bayan barazanar da kungiyar MEND ta yi na kaddamar da hare hare kan Masallatai da sansanin alhazai da makarantun Islama da kai wa Malaman Musulunci hari a Najeriya, Shugaban kungiyar da ke kare muradun Niger Delta, Mujahid Asari Dokubo, ya yi watsi da barazanar, inda ya ke cewa babu wanda ya isa ya haifar da yakin addini a Najeriya kamar yadda Kabiru Yusuf ya aiko da Rahoto daga Abuja.

Tsagerun  Niger Delta (MEND) a Najeriya.
Tsagerun Niger Delta (MEND) a Najeriya. AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

02:50

Dokubo ya yi watsi da barazanar MEND ga Musulmin Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.