Isa ga babban shafi
Najeriya

Jonathan ya gabatar da kasafin kudi amma 'Yan Majalisa sun fara tauna tsakuwa

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa ta 2013, amma tuni ‘Yan Majalisar kasar suka fara tauna tsakuwa kan rashin aiwatar da kasafin kudin. Aminu Ahmed Manu, Wakilin RFI Hausa a Zauren Majalisar ya aiko da Rahoto akai.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi a zauren Majalisa
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi a zauren Majalisa REUTERS/Afolabi Sotunde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.