Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Taron Sarakunan Najeriya game da matsalar tsaro da Cin hanci

Wallafawa ranar:

Shirin ya yi bayani game da sakamakon taron Sarakunan Najeriya wadanda suka tattauna batutuwan da ke addabar kasar tare da fito da hanyoyin magance matsalolin musamman Cin hanci da Rasha da matsalar Tsaro.

Harin Bama bamai da ake kai wa a Tarayyar Najeriya.
Harin Bama bamai da ake kai wa a Tarayyar Najeriya. Reuters/Afolabi Sotunde
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.