Isa ga babban shafi
MDD

Talauci na yiwa fanin kiwon lafiya shamaki a duniya

Yau take ranar lafiya ta duniya,rana ta musamman da Majalissar Dinkin Duniya ta ke be,domin jan hankali da ankarar da al'umma kan wasu mayan cututtukka ko bukatu na kiwon lafiya.Wakilin mu Shehu Saulawa,ya duba kalubalen da kiwon lafiya ke fuskanta a Nigeria,yayin da ake bukin wannan rana.Ga kuma rahoton sa.

Colin Cosier / AFP
Talla

03:13

Ranar lafiya ta duniya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.