Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

An dakile Youtube a Turkiya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne game da dakile dandalaye sadarwa na Twitter da YouTube a kasar Turkiya, shin ko ya wannan matakin ya shafi masu mu’amula da dandalayen musamman ma dalibai. Shirin ya ji ta bakin wasu dalibai ‘Yan Afrika da ke karatu a Turkiya.

Tambarin Youtube da tutar kasar Turkiya da aka haramta amfani da dandalin na Intanet
Tambarin Youtube da tutar kasar Turkiya da aka haramta amfani da dandalin na Intanet REUTERS/Umit Bektas
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.