Isa ga babban shafi
Turkiya

An cire haramcin da aka yi wa kafar sadarwa ta Twitter

Hukumomi a kasar Turkiyya sun dage harancin da suka yi na toshe kafar sadarwa ta zamani da ake kira Twitter, kwana daya bayan da wata kotu ta soke haramcin da cewa ya take hakkin jama’a na magana.

Twitter a Turkiya
Twitter a Turkiya REUTERS/Murad Sezer
Talla

A ranar 20 ga watan jiya Firaminista Recep Tayyip Erdogan ya sanar da toshe kafar saboda zargin cewa ta nan ne ake yiwa gwamnatinsa kazafi.

Yanzu haka dai kafafen yada labaran kasar sun sanar da maido da kafar sadarwan na twitter.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.