Isa ga babban shafi
Pakistan

Za a tattauna tsakanin sojin India da Pakistan

Sojin kasashen India da Pakistan zasu gudanar da wata tattaunawa yau Litinin domin kula da sha’anin tsaro dake a kan iyakokin kasashen biyu. 

Taswirar yankin Kashmir, daya daga cikin yankunan da India da Pakistan ke takaddama akai
Taswirar yankin Kashmir, daya daga cikin yankunan da India da Pakistan ke takaddama akai
Talla

Kasar Pakistan dai ta bayyana kisan Sojin ta biyu, akan iyakar kasashen, bayan da itama kasar India ta bayyana kisan wasu Sojinta guda biyu, a yayin da aka kille wa wani jimi’in sojin kai a yankin Himalaya, inda dukkanin kasashen ke ikrarin mallakarsu ne.
 

An dai kwashe shekaru da dama ana takaddama tsakanin India da Pakistan akan yankuna da dukkanninsu ke ikrarin mallakarsu ne.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.