Isa ga babban shafi
India

Za a sake gurfanar da mutanen da ake zargi da yin fyade da kisa a Indiya yau

Yau ake saran mutanen nan biyar da ake zargi da yiwa wata daliba fyade a kasar India, abinda ya kaiga kashe ta, zasu sake gurfana a kotu, dan fuskantar shari’a.

Wata Ba'indiya dauke da rubutun dake goyon bayan hukunta masu manyan laifuka
Wata Ba'indiya dauke da rubutun dake goyon bayan hukunta masu manyan laifuka REUTERS/Amit Dave/File
Talla

Rundunar ‘Yan Sandan kasar ta ce ta kammala bincike, kuma shaidun da take da shi, na gwajin jinni, sun danganta wadanda ake zargin da kisan.

Ana kuma tuhumar mutanen da laifufukan garkuwa da jama’a, fashi da kuma hadin baki, bayan laifin fyade da kisan kai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.