Isa ga babban shafi
Girka

Kasar ta Fara bin Hanyoyin Samun Tallafi

Gwamnatin kasar Girka, ta sanar da daukar sabbin matakan tsuke bakin aljihu, dan samun tallafi daga kasashen Turai da Hukumar Bada lamini ta Duniya.Prime Minista, George Papendreou, ya bayana soke biyan kudin garabasa wa daukacin ma’aikatan kasar, sanya shinge kan kudaden hutu, da kuma hana kara albashi da alawus na shekaru uku.Har ila yau shugaban, ya sanar da kara kudaden harajin VAT da kashi biyu, kara harajin kudin mai, giya da kuma taba da kashi 10, da kuma sanya haraji kan gine ginen da basa bisa ka’ida. Prime Ministan ya ce Papendreou ya bayyan cewa wannan ya janyo rage kudaden kasafin da kimanin Euro bilyan 30, klamar yadda ya tabbatar jiya Lahadi.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.