Isa ga babban shafi

Isra'ila za ta tsagaita lugudun wuta a Gaza daga gobe

Yarjejeniyar tsagaita musayar wuta tsakanin Isra’ila da Hamas za ta fara aiki a gobe Juma’a da misalin karfe 7 na safe agogon Gaza kamar yadda gwamnatin Qatar da ke shiga tsakani ta bayyana.

Yadda ake kaddamar da harin roka a yakin Gaza.
Yadda ake kaddamar da harin roka a yakin Gaza. AP - Tsafrir Abayov
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.