Isa ga babban shafi

Hotunan nadin Sarkin Ingila Charles na uku

A wannan Asabar da ka gudanar da gagarumin bikin nadin sabon sarkin Ingila Chales na uku, wanda shi ne irinsa na farko cikin shekaru 70. Ga kadan daga cikin hotunan da aka dauka a wurin bikin.

Sabon Sarkin Ingila Charles da ya gaji marigayiya Sarauniyar Ingila, Elizabeth ta biyu.
Sabon Sarkin Ingila Charles da ya gaji marigayiya Sarauniyar Ingila, Elizabeth ta biyu. © AP - Frank Augstein
Talla

 

Dandazon jama'a da suka hallara a fadar Buckingham.
Dandazon jama'a da suka hallara a fadar Buckingham. AP - Frank Augstein
Sarki Charles bayan an kammala daura masa kambin sarauta.
Sarki Charles bayan an kammala daura masa kambin sarauta. © AP/Aaron Chown
Sabon Sarkin da mai dakinsa na mayar da gaisuwa ga dimbin masoyansu a fadar Buckingham
Sabon Sarkin da mai dakinsa na mayar da gaisuwa ga dimbin masoyansu a fadar Buckingham © REUTERS - HANNAH MCKAY
Sojoji dubu 4 ne suka yi wa Sarkin da Uwargidansa rakiya zuwa fadar Buckingham
Sojoji dubu 4 ne suka yi wa Sarkin da Uwargidansa rakiya zuwa fadar Buckingham © REUTERS - ANDREW BOYERS
Kambin da ake sanya wa duk wanda ya zama sarki ko sarauniya a Ingila.
Kambin da ake sanya wa duk wanda ya zama sarki ko sarauniya a Ingila. © via REUTERS - POOL
Wata masoyiya ga sabon sarkin na Ingila.
Wata masoyiya ga sabon sarkin na Ingila. AP - Nathan Denette
Masu yi wa sabon sarkin fatan alheri a wurin bikin nadin.
Masu yi wa sabon sarkin fatan alheri a wurin bikin nadin. AP - Christopher Pledger
Sarki Charles na uku da ya gaji mahaifiyarsa Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu.
Sarki Charles na uku da ya gaji mahaifiyarsa Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu. AP - Adrian Dennis

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.