Brazil: Manyan 'yan takara na ci gaba da neman kuri'u a zagaye na biyu
Manyan ‘yan takarar kujerar shugabancin kasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva jagoran ‘yan adawa da kuma shugaba mai ci Jair Bolsonaro na ci gaba da neman kuri’u, a shirin tunkarar zaben zagaye na biyu da suke yi wanda za’a gudanar a ranar 30 ga wannan watan.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:17
Talla
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Khamis Saleh ya hada a kai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu