Rahotanni
Rahoto na musamman kan ranar yaki da zukar taba sigari
Hukumar lafiya da ke karkashin majalisar dinkin duniya ta ware kowace ranar 31 ga watan Mayun kowace shekara rana a matsayin ranar yaki da shan taba sigari domin fadakar da da al'umma illolin da shan taba Sigari ke haifarwa lafiya da rauwar al'umma. Taken bukin bana na ranar yaki da shan taba sigari shine "Taba Sigari Barazana ce ga muhalli" .Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:00