Isa ga babban shafi
Duniya

Cristina Krichner ta janye daga neman Shugabancin Argentina

A Argentina ,tsohuwar Shugaban kasar da yanzu haka ke fusknatar tuhuma bayan samun ta da hannu a batutuwa da suka jibanci cin hanci da rashawa Cristina Kirchner ta bayyana janyewarta daga neman kujerar Shugabancin kasar na watan Oktoban wannan shekara.

Cristina Kirchner,tsohuwar Shugabar Argentina
Cristina Kirchner,tsohuwar Shugabar Argentina REUTERS/Agustin Marcarian
Talla

Uwargida Cristina Kirchner mai shekarau 66 ,ta taba Shugabantar kasar Argentina kama daga shekara ta 2007 zuwa 2015 ,ta na kuma samun goyan bayan dubban yan kasar, ta bayyana cewa ta janye daga neman wannan kujera tareda mika nauyin zuwa Alberto Fernandez, da zai tsaya takara da sunan jam’iyyar su yayinda Uwargida Cristina za ta nemi kujerar mataimakiyar Shugaban kasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.