Isa ga babban shafi
Brazil

Lula Da Silva ya ki mika kan sa zuwa yan sanda

Kotun kolin kasar Brazil ta ki amincewa da bukatar tsohon shugaban kasar, Inacio Lula Da Silva na jinkirta tasa keyarsa zuwa gidan yari bayan yi ma sa daurin shekaru 12 saboda samun sa da laifin cin hanci da rashawa.Tsohon Shugaban Brazil ya ki mika kan sa zuwa jami'an tsaro kamar dai yadda kotu ta umurce shi a jiya.

Lula Da Silva Tsohon Shugaban kasar Brazil
Lula Da Silva Tsohon Shugaban kasar Brazil AFP
Talla

A wani sako ta kaffar twitter Lula da Silva ya aikewa magoya bayan sa da sako na cewa zai ci gaba da gwagwarmaya, yayinda daya daga cikin masu shara’a ya bayyana cewa yi haka da tsohon Shugaban kasar ya yi bai kariya doka ba domin an san ida yake boya ba wai ya gudu ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.