Isa ga babban shafi
Syria

MDD Na Fargaban Kazancewar Yakin Syria

Fargaban kara rinchabewar yaki a Syria na iya tilasta sake taron gaggawa don neman bakin  zaren don kawo karshen wannan yaki da aka kwashe shekaru bakwai ana fafatawa.

Shugaban Syria Bachar Assad
Shugaban Syria Bachar Assad rfi
Talla

A makon jiya wani harin Sojan da Amurka ke jagoranta suka kai Syria, sai da suka kashe ‘yan kasar Rasha biyar.

A dan tsakanin nan ne kuma Israela ta yi hasarar wani jirgin saman yaki a Syria.

Gudun kada yakin ya munana tsakanin manyan kasashen duniya ya sa Komitin Sulhu na MDD kiran taron gaggawa don tattauna yadda za’a bullowa lamarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.