Isa ga babban shafi
Turkiya

'Yan Sanda A Turkiya Sun Kama Mutane 5 Suna Shirin Kai Harin Bam

‘Yan Sanda a kasar Turkiya na tsare da wasu mutane biyar da aka kama suna kulle-kullen kai harin bama-bamai.

Shugaban Turkiya  Tayyip Erdogan
Shugaban Turkiya Tayyip Erdogan REUTERS
Talla

Daga cikin mutanen biyar, uku ‘yan kasar Syria ne dake zaune a gunduman Hatay ta kudu dab da kan iyaka da kasar Syria.

‘Yan Sanda sun ki ce uffan dangane da kungiyar da mutanen suka fito.

An sami tashe-tashen bama-bamai da yawa a kasar ta Turkiya wanda ake dangantawa da ayyukan ‘yan kungiyar IS ne.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.