Isa ga babban shafi
Liberia

Firaministan Isra'ila Netanyahu na Halartan Taron ECOWAS/CEDEAO a Liberia

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu na halartan taron shugabannin kungiyar Kasashen yammacin Africa ECOWAS  ko  CEDEAO da aka fara Lahadi a birnin Monrovia na Liberia. 

Shugaban Liberia Uwargida Ellen Johnson Sirleaf
Shugaban Liberia Uwargida Ellen Johnson Sirleaf Reuters
Talla

Ya fadi cewa Isra'ila na neman komawa nahiyar Africa sosai kuma ya gamsu da dimbin albarka dake cikin nahiyar.

A jawabinta wajen bude taro,  Shugaban kungiyar  mai barin gado kuma shugaban kasar Liberia Uwargida Ellen Johnson Sirleaf ta yabawa kungiyar  saboda aikin da Dakarun Kasashen  suka yi wajen maido da zaman lafiya a kasar Liberia.

Ta yi nuni da cewa ayyukan taddanci da ake samu yanzu na matukar shafar zaman lafiyar yankin kasashen.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.