Faransa- Mali
Shugaban Faransa Macron Zai Hada Kai Da Mali Don Kawar da 'Yan Ta'adda
Sabon Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya roki Hukumomin kasar Mali da su ga lallai an hanzarta aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya da aka sanyawa hannu a shekara ta 2015 inda yake bada tabbacin samun hadin kan Faransa.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaba Macron na Magana ne yayin wata ziyara da ya kai kasar ta Mali jiya Juma'a domin ganawa da sojan Faransa da ke taimakawa yaki da ‘yan ta'adda.
Ya nuna a shirye Faransa take domin hada kai da Amurka don yakar ‘yan tadda a duk inda suke.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu