Haiti
Tsohon shugaban kasar Haiti Rene Preval ya mutu
Tsohon shugaban kasar Haiti Rene Preval, da ake wa lakabi da mutumin talakawa wanda yayi wa'adi biyu na shugabancin, ya mutu yana da shekaru 74.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban kasar mai ci Jovenel Moise ya sanar a shafinsa na Tweeter cewa ya sami labarin mutuwar tsohon shugaban kuma ya tausaya wa iyalan nasa.
Wasu bayanan daga dangi da ‘yan uwan tsohon shugaban na cewa ya mutu ne sakamakon ciwon zuciya.
Ya shugabanci kasar Haiti tsakanin shekara ta 2011 zuwa 2016.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu