Isa ga babban shafi
US

Shugaba Trump na Amurka ya ki amsa goron gayyata don cin abincin dare da 'yan jarida

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai ga dalilin da zai sa ya halarci liyafan cin abincin dare  da manema labarai dake fadar shugaban Amurka ba da aka saba yi duk shekara, yau kusan shekaru 100  babu tsallake.

Shugaba Donald Trump na kasar Amurka
Shugaba Donald Trump na kasar Amurka REUTERS/Joshua Roberts/File Photo
Talla

Kungiyar manema labarai dake fadar shugaban kasar ta Amurka ke shirya wannan liyafa inda ake gayyatar baki domin zama na fahimtar juna.

Donald Trump ya fadin a cikin shafin sa Tweeter cewa yana yiwa kowa fatan alheri amma kuma babu inda za shi a lokacin da ake wancan liyafa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.