Isa ga babban shafi
Iran

Dakarun Iran na atasaye na musamman

Kasar Iran ta fara atasayen sojan ta na musamman yau Asabar tare da baje kolin wasu manyan makamaki da ta mallaka. 

Shugaban Iran Hassan Rouhani
Shugaban Iran Hassan Rouhani REUTERS/Lucas Jackson
Talla

Wannan na zuwa ne kwana daya bayan da kasar Amurka ta malkaya mata takunkumi saboda zargin ayyukan nukiliya.

Kafar sadarwan zamani na Dakarun kasar Sepahnews ya fadi cewa atasayen sojin a yankin Semnan na da niyyar nuna cewa kasar Iran a shirye take don tunkarar kowane irin kalubale.

Wasu makaman da Iran zata yi gwajin su har da masu cin nisan zango
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.