Afrika ta Kudu
Zuma ya karrama sojojin da suka yi yakin duniya
Shugaban kasar Afrika ta kudu Jacob Zuma ya girmama sojojin da suka shiga yakin duniya na farko a wani biki da aka gudanar yau a kasar Faransa.
Wallafawa ranar:
Talla
Zuma ya karrama sojoji dubu dubu 3 da suka sadaukar da rayukansu ne wajen kaddamar da wani gini da aka yi don tuna su da ake kira ‘Battle of Delville Wood’ a watan Yuni na shekarar 1916.
Shugaban na Afrika ta kudu ya girmama bakaken fatar da suka bada gudumawa don ganin an samu dauwamammen zaman lafiya a dunyia.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu