Isa ga babban shafi
Amurka

Republican na Amurka na yin abin kunya

Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry ya bayyana yakin neman zaben Jam’iyyar Republican a matsayin abin kunya ga Amurka.

Ted Cruz da Donald Trump na jam'iyyar Republican na Amurka
Ted Cruz da Donald Trump na jam'iyyar Republican na Amurka REUTERS/Mark Kauzlarich (L) and Brian Snyder
Talla

Kerry ya ce, duk kasar da ya tafi sai shugabaninta sun tambaye shi me ke faruwa a Amurka, ganin yadda 'yan takarar Republican ke gudanar da yakin neman zabensu.

Donald Trump da Ted Cruz sun ci gaba da nuna kiyayyarsu ga musulmi tun bayan harin da aka kai Brussels a ranar Talatar da ta gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.