Isa ga babban shafi
Amurka

An ki amincewa da Garland a matsayin alkalin Amurka

Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Amurka Mitch McConnell ya ce ba za su amince da Merrick Garland da shugaba Barack Obama ya gabatar a matsayin alkalin kotun koli ba.

Merrick Garland tare da shugaba Barack Obama.
Merrick Garland tare da shugaba Barack Obama. REUTERS/Jonathan Ernst
Talla

McConnell ya ce har yanzu basu sauya matsayinsu na cewar dole sai sabon shugaban kasa ne zai zabi wanda zai dare kujerar alkalin kotun kolin.

Takaddama ta kaure tsakanin 'yan jam’iyyar Republican da Democrat cewar Obama ba shi da hurumin zabo wanda zai hau kujerar dan cike gibin da aka samu ganin cewar wa’adin mulkinsa ya kusa karewa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.