Isa ga babban shafi
Indonesia

Kauye na farko a duniya da ba a shan sigari

Wani kauye a kasar Indonesia ya kasance na farko a fadin duniya inda kwata-kwata ba a shan tabar sigari.

Jami'an kiwon lafiya sun ce zukar tabar sigari na illa ga lafiyar mutun.
Jami'an kiwon lafiya sun ce zukar tabar sigari na illa ga lafiyar mutun. REUTERS/Edgard Garrido/Files
Talla

Kauyen mai suna Bone-bone ya kunshi dukkan muhimman wuraren da za a iya samu a birane, kamar gidajen jama'a da shaguna da masallatai yayin da wasu garuruwa da ke kasar ke burin koyi da kauyen.

Kashi 30 cikin 100 na matasan kasar Indonesia dai ba sa iya rayuwa ba tare da sigari ba, kuma kamar yadda hukumar lafiya ke cewa mutane akalla dubu 200 ke mutuwa duk shekara saboda zukar taba sigari.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.