Isa ga babban shafi
Afghanistan

Kungiyar Taliban Ta ki Shiga Sulhu da Bangaren Gwamnati

A kasar Afghanistan,  kungiyar Taliban ta ki yarda ta shiga tattaunawan sulhu da aka dade da jinkirtawa tsakanin ta da bangaren Gwamnati.

Mayakan kungiyar Taliban
Mayakan kungiyar Taliban rfi
Talla

Kungiyar ta fadi cikin wata sanarwa yau Asabar a birnin Kabul cewa sharadi da take bukata shine a cire sunan kungiyar cikin kungiyoyi na duniya da ake zargi da ta'addanci.

Kungiyar na kuma bukatar a sako wasu ‘ya’yan kungiyar da ake tsare dasu.

Wannan sanarwa na zuwa ne a daidai wani lokacin da ake zato bangarorin biyu zasu zauna gaba-da-gaba, cikin wannan mako domin warware rikicin kasar
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.