Isa ga babban shafi
Amirka

Uwargida Hillary Clinton ta bada mamaki a South Carolina

A ci gaba da kokarin samun tikitin tsayawa takaran shugabancin kasar Amirka da ‘yan Jamiyyar Democrat ke yi yanzu haka, maccen nan Hillary Clinton ta sami gagarumin nasara, bisa abokin takaran nata Bernie Sanders a zaben fidda gwani da akayi a South Carolina.

Uwargida Hillary Clinton ta na amsa gaisuwa daga jama'a
Uwargida Hillary Clinton ta na amsa gaisuwa daga jama'a REUTERS/Christopher Aluka Berry
Talla

Shi kansa Bernie Sanders har ya jinjina mata, amma kuma yace ba'a san maci tuwo ba sai miya ta kare.

Shekaru takwas da suka gabata, Shugaban kasar mai ci Barack Obama ya doke  Uwargida Hillary Clinton a wannan yanki na South Carolina.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.