Turkiyya
Taron kasashen duniya 20 masu karfin tattalin arziki
A wannan lahadi shugabannin kasashen duniya ashirin masu karfin tattalin arziki G20 na kasar Turkiyya domin tattauna batutuwan tattalin arziki da tsaro a duniya.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaba Barack Obama na Amurka, Xi Jinping na China da Vladimir Putin na Rasha na daga cikin wadanda ke halartar taron na bana, wanda ya zo a cikin wani yanayi na tsanantar ayyukan ta’addanci da kuma rikicin Syria.
Ta sai dai sabanin da ke tsakanin manyan kasashen duniya a game da rikicin Syria, na a matsayin abin da zai fi daukar hankulan mahalarta taron na Turkiyya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu