Isa ga babban shafi
Vatican

Paparoma ya bukaci kawo karshen cin zarafin Yara

Shugaban darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis ya bukaci kawo karshen cin zarafin yara da ake samu tsakanin shugabanin darikar katolika inda ya kuma bukaci daukar mataki kan matsalar baki da sauyin yanayi.

Shugaban darikar katolika ta duniya Paparoma Francis da Shugaban Amurka Barack Obama a fadar White House na Amurka.
Shugaban darikar katolika ta duniya Paparoma Francis da Shugaban Amurka Barack Obama a fadar White House na Amurka. REUTERS/Jonathan Ernst
Talla

Shugaban Amurka Barack Obama ya bayyana farin cikinsa da ziyarar fadar White House sa inda suka kwashe minitina 40 suna ganawa a asirce da shugaban.

Obama ya kuma yabawa Paparoman kan yadda yake magance matsalar cin zarafin yara da ya mamaye cocin a Amurka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.