Isa ga babban shafi
Amurka

Jiragen Sama sun ci gaba da zirga zirga a Amurka

An ci gaba da aikin Zirga zirgar jiragen sama a gabashin Kasar Amurka, bayan na’urori sun samu matsala a ofishin kula da zirga zirgar, lamarin da ya sa aka dakatar da daruruwan jirage na wadansu lokuta. 

Jiragen Sama  na Amurka
Jiragen Sama na Amurka REUTERS/Kevin Lamarque
Talla

Al-amarin ya shafi filiyen tashin jirage da ya hada da na Dulles da na Reagan da na Baltimore harma da na john F. Kennedy.

Hukumomi sun bayyana cewa, sai da aka dakatar ko kuma soke zirga zirgar jirage sama da 400 a lokaci guda .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.