Isa ga babban shafi
Haiti

A wannan lahadi ana zaben 'yan majalisar a tsibirin Haiti

A yau lahadi kimanin mutane milyan biyar da dubu 800 ne ke gudanar da zaben ‘yan majalisar dokoki da kuma wani sashe na ‘yan majalisar dattawan kasar.

hotunan yakin neman zaben 'yan majalisar kasar Haiti
hotunan yakin neman zaben 'yan majalisar kasar Haiti REUTERS/Andres Martinez Casares
Talla

Masu bin diddigin lamarrun siyasar kasar na ganin cewa za a samu karancin fitowar jama’a a zaben na yau, yayin da wasu ke cewa adadin wadanda za su fiton ba zai wuce kashi 15 cikin dari ba.

Akwai dai mutane 1,855 da ke takarar kujeru 139 da ake da su a Majalisar wakilai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.