Faransa
Mutane sun fi mutuwa a lokacin Sanyi-bincike
Wani binciken da aka gudanar ya nuna cewa yanayin sanyi ya fi yin sanadiyar mutuwar mutane fiye da lokacin zafi. Masana sun duba yawan mace-mace har mililyon 74, da aka samu a cikin kasashe 13, tsakanin shekarun 1985 zuwa 2012 a lokutan tsananin sanyi da zafi.
Wallafawa ranar:
Talla
Sakamakon binciken da aka fitar a yau Alhamis ya nazarci manyan batutuwann da suka shafi kula da lafiyar jama’a.
Binciken ya nuna cewa lullumi da gurbacewar iska suna matukar shafar rayuwar Dan Adam a lokacin Sanyi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu