Isa ga babban shafi

An fara aiki da yarjejeniyar hana yaduwar makamai a duniya

Yau Laraba Yarjejeniyar hana yaduwar makamai a duniya ke fara aiki, kuma zata hana cinikin makaman ta bayan fage.Kasashen duniya 130 ne suka sanya hannu kan yarjejeniyar, cikin su harda kasashen dake kerawa da kuma sayar da makaman, da suka hada da Birtaniya, Faransa da Jamus, sai dai Amurka kasar da tafi kera makaman da kuma sayar da su, taki sanya hannu kan yarjejeniya.Anna Macdonald, Daraktan kungiyar fararen hula dake yaki da yaduwar makaman ta bayayna farin ciki da matakin abinda tace zai bada damar sanin kasashen dake sayan makaman da kuma bainda za’ayi da su.Sakatare Janar na Majalisar Dainkin Duniya Ban Ki Moon, yace yana da muhimmanci daukacin kasahsen dake kera makaman da kuma masu saye su shiga cikin yarjejeniyar. 

Irin makaman da ake kokarin hana amfani dasu a duniya
Irin makaman da ake kokarin hana amfani dasu a duniya REUTERS/Sia Kambou/Pool
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.