Isa ga babban shafi
Colombia

Yara 31 sun ci wuta a Colombia

Kungiyar Agaji ta Red Cross tace yara kanana 31 suka kone kurmus a wani hadarin mota da aka samu a Arewacin kasar Colombia, bayan motar ta kama da wuta. Kungiyar tace yanzu haka wasu 25 kuma sun samu raunuka wadanda aka garzaya da su asibiti don samun magani.

Motar da ta ci wuta dauke da yara kanana a Colombia
Motar da ta ci wuta dauke da yara kanana a Colombia REUTERS/Stringer
Talla

Rahotanni sun ce yara wadanda ke tsakanin shekara guda zuwa shekaru 8 ana kan hanyar komawa da su gida ne bayan sun halarci bikin ibada, inda aka samu hadarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.