Isa ga babban shafi
Al Qaeda

Zawahiri ya umurci Mayakan jihadi su dai na yakar Juna

Shugaban kungiyar al Qaeda Ayman al-Zawahiri ya umurci Mayakan Jihadi da ke yaki a Syria su dai na yakar Juna a cikin wani sakonsa da aka wallafa a Intanet a yau juma’a. Sakon kuma ya shafi Kungiyar al Nusra da ke yaki da Mayakan Iraqi.

Shugaban Kungiyar Al Qaeda Aymar Zawahiri
Shugaban Kungiyar Al Qaeda Aymar Zawahiri REUTERS
Talla

Zawahiri ya aika da sakon ne zuwa ga shugaban Kungiyar al Nusra Abu Muhammad da ke yaki da Mayakan kasar Iraqi ma su gwagwarmayar kafa daular Islama.

Bangarorin biyu dukkaninsu sun shiga Syria ne domin taimakawa ‘Yan tawayen kasar da ke yaki da Shugaba Bashar al Assad.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.