Isa ga babban shafi
Faransa-Jordan-Syria

Faransa za ta tura masu kula da lafiya a sansanin ‘Yan gudun hijira a Jordan

Kasar Faransa ta ce zata tura sojojin ta masu kula da lafiyar al’umma iyakar kasar Syria da Jordan, domin taimakawa ‘Yan gudun hijirar Syria da ke bukatar taimakon gaggawa. Fadar shugaban kasa, Francois Hollande, tace sun dauki matakin ne tare da amincewar hukumomin kasar Jordan.

Al'ummar kasar Syria a Sansanin 'Yan gudun Hijira a Jordan
Al'ummar kasar Syria a Sansanin 'Yan gudun Hijira a Jordan Reuters/Muhammad Hamed
Talla

Sanarwar tace, Ministan harkokin wajen Faransa, Laurent Fabius, zai kai ziyara Jordan ranar 15 ga watan nan, domin ganin sahihin halin da ake ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.