Isa ga babban shafi
Sudan-IMF

IMF ta yi na’am da matakan Sudan na tsuke bakin aljihu

Hukumar Bada Lamuni ta Duniya, ta yaba da matakan da gwamnatin Sudan ke dauka, na tsuke bakin aljihun gwamnati, musamman janye tallafin man fetur.Wata sanarwa da tawagar jami’an hukumar dake ziyara a Khartoum suka bayar, tace cire tallafin zai baiwa kasar damar tara makudan kudaden da za’a yi amfani da su wajen bunkasa tattalin arziki, da samar da aiyukan yi.

Shugabar hukumar Bada lamuni ta duniya Christine Lagarde
Shugabar hukumar Bada lamuni ta duniya Christine Lagarde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.