Isa ga babban shafi
Amurka-Rasha

Obama da Putin sun amince da bukatar kawo karshen rikicin Syria

Shugaban kasar Amurka Barack Obama da takwaransa na Rasha Vladimir Putin sun amince da bukatar bin salon siyasa domin kawo karshen zubar da jini a Syria da aka kwashe watanni 15 ana yi. Shugabannin sun amince da bukatar ne bayan kwashe lokaci suna banain ra’ayi game da Syria.

shugaban Rasha (Dama) Vladmir Putin da shugaban Amurka Barack Obama (hagu)
shugaban Rasha (Dama) Vladmir Putin da shugaban Amurka Barack Obama (hagu) Reuters
Talla

A cewar Putin da Obama sun ce mutanen Syria suna da zabin abinda suke so, domin haka babu wanda zai tilasta musu daukar wani matsayi da ba nasu ba.

Wannan ne ce dai ganawa ta farko tsakanin Putin da Obama tun bayan dawowar Putin karagar mulki karo na uku.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.