Isa ga babban shafi
China-Amurka

Hu Jintao ya nemi mutunta Juna tsakanin Amurka da China

Shugaban Kasar China, Hu Jintao, ya bukaci Amurka da China mutunta mutuncin juna, sakamakon matsalar da aka samu na boye makaho mai kare hakkin Bil Adama, Chen Guangcheng, a Ofishin Jakadancin Amurka.

Chen Gaucheng Wata maikaciyar Asibiti na dauke da shi saman kujera.
Chen Gaucheng Wata maikaciyar Asibiti na dauke da shi saman kujera. AFP PHOTO/Jordan Pouille
Talla

Yayin da yake jawabi a wani taro da wakilan kasashen biyu ke yi a China yanzu haka, shugaba Hu ya nemi hadin kan kasashen biyu, inda yake cewa duk wani sabani a tsakaninsu na iya jefa duniya cikin rudani.

Jiya ne Guancheng ya bar ofishin Jakadancin Amurka, baya ya bukaci shugaba Barack Obama ya fitar da shi daga China.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.