Isa ga babban shafi
Amurka

Mawakiyar 'yar Amurka Houston ta bar duniya

Shahararriyar mawakiya kuma ‘yar wasan kwaikwayon kasar Amurka, Whitney Houston, ta bar duniya tana da shekaru 48 da haihuwa, kamar yadda mai magana da yawun iyalan ya tabbatar.

Whitney Houston
Whitney Houston Reuters
Talla

Marigayiya Houston ta cika a birnin Los Angeles na kasar ta Amurka. Ta yi fice musamman cikin wakokin da tayi na I Will Always Love You da Saving All My Love For You.

Yan sanda sun fara gudanar da binciken musabbabin mutuwar mawakiyar Whitney Houston, wadda ta cika a Hotel.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.