Isa ga babban shafi
IMF

IMF ta nemi daukan matakan da suka dace kan magance matsaloli

Hukumar bada Lamuni ta Duniya, IMF, ta yi gargadi kan matakan tsuke bakin aljuhu da kasashen ke dauka, domin shawo kan matsalolin tattalin arziki.

(REUTERS)
Talla

Shugaban Hukumar Christine Lagarde ta nemi daukan matakan yadda suka dace da kocce kasa, maimakon daukan matakan gama gari, da ta ce zasu iya dagula da ci gabar da kasashen ke nema.

Hanyoyin shawo kan matsalolin tattalin arzikin Turai, sun mamaye zaman taron kasashen Duniya kan tattalin arziki dake gudana a birnin Davos na kasar Switzerland.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.