Isa ga babban shafi
Amurka

Obama zai rage yawan dakarun Amurka

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana fito da wani shiri da zai rage yawan dakarun kasar a Nahiyar Turai domin zabtare kudaden da ake kashewa a fannin tsaro tare da mayar da hankali wajen samar da tsaro a yankin Asiya. 

Shugaban kasar Amurka Barack Obama
Shugaban kasar Amurka Barack Obama AFP
Talla

Lokacin da shugaban ke ganawa da manema labarai a Pentagon, yace Amurka zata ci gaba da kasancewa a kan gaba wajen karfin soji a duniya.

Mista Obama ya ce Amurka zata karfafa matsayinta a yankin Asiya da Pacific, tare da zuba jari a muhimman bangarorin da ta kulla kawance dasu, ciki har da kungiyar tsaro ta NATO.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.