Isa ga babban shafi
Venezuela

Shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez ya bayyana cewa yana fama da cutar cancer

Shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez ya bayyana cewa yana fama da cutar cancer, ya kuma ce a halin yanzu an mishi tiyata a kasar kasar cuba, bayan da aka garzaya da shi can a ranar 10 ga watan day a wuce.Mr Chavez wanda ya yi jawabi ta gidan talibijin din kasar Cuban yace yana ci gaba da samun sauk cikin sauri.Tun bayan fita da shi daga kasar ta Venezuwela ake ta tayan da jijiyoyin wuya tsakanin 'yan kasar. 

REUTERS/VTV via Reuters TV
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.