Isa ga babban shafi
Croatia

Ziyarar Pope Benedict zuwa kasar Croatia

A ziyarar kwanaki biyu da zai kai kasar Crotia a ranar lahadi, shugaban Cocin katolika Pope Benedict, ya sha alwashin kare kasar a kudirinta na neman samun gurbin kungiyar Tarayyar Turai.Kasar Crotia dai na daya daga cikin kasashen da suka mamaye shugabancin cocin Katolika, kuma kan wannan ne Pope Benedict yake ganin ya dace a dama da Crotia a kungiyar tarayyar Turai.Sai dai kuma yawancin kasashen kungiyar suna shakkun yawan mutane kasar yawancinsu bakin haure ne. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.