Isa ga babban shafi
Amurka

An samu karin mutanen da suka hallaka cikin guguwar Amurka

Adadin mutanen da mummunar guguwar da ta shafa Jihar Missouri ta kasar Amurka, sun kai 116, yayin da ake ci gaba da fuskantar barazanar wata guguwar, saboda gurbacewar yanayi.Masana yanayi, sun gargadi mutane da su zauna cikin shirin ko ta kwana a Yankin. Guguwar ta daidai wannan yankin wajen awaun gaba da gidaje da motoci, abunda ya zama bala'in mafi muni da kasar ta Amurka ta fuskanta cikin shekaru masu yawa. 

REUTERS/Mike Stone
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.